New Post

Saturday, 11 February 2017

RUWA CIKIN COKALI.... PAGE 25

°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•°
    _(Ya ishi mai hankali wanka)_
*{BASED ON TRUE LIFE  STORY}*
                *(AUGUST 2016)*

                          *NA*

*®Rashida .A. Kardam*
       
*N. W. A*
Page
*25*

_BAYAN SHEKARA BIYU..._
_Samy taji jiki ta k'ara murjewa tayi fresh zaman gida ya isheta gashi bata zuwa ko ina sai gun tambad'ewarsu hakan taji tana son fara N.C.E nan ta samu mijinta da maganar bai mata musu ba ya karb'i takardunta ya fara nema mata admission._
_Cikin ikon Allah ta samu a admission a ATAP nan ta fara zuwa tana karatunta satinta biyu ta kyalla ido akan Kdeey take sha'awar yarinyan ya kamata kulum sai ta je taba ma Soby labarinta a makarantan ta jad'u da wata Zeena nan kasancewar Zeena ita ma 'yar duniya ce idonta abud'e nan suka had'a kai har gidan Samy take zuwa suna tambad'ewa._
_Haka har suka kammala first semester tana lura da duk wani takun Kdeey hatta gidansu har sai da taje ta binciki inda gidansu Kdeey yake da iyayenta ganin basu da k'arfi nan ta kudiri aniyar fara tai maka musu har sai ta cimma burinta._ _Washe gari ta shirya taje gidan su Soby ta bata kabarin binciken da tayi akan Kdeey Soby ta ce“Samy wannan wata yarinya ce haka mai yasa kike damar da kanki akanta ba gani ba miye wanda zata miki ni ba zan miki ba". Ta k'arashe maganar cikin fushi don wani kishi da bakin ciki take ji tun bataga Kdeey ba take jin haishinta._
_Cikin tausasa murya Samy ta ce“haba Soby ai ke ta musamman ne ke ta daban ce da sauran ke da nake shirin biyan sadaki in kuma kinki inayi nasara akan Kdeey kawai sai na auret"._ _Samy ta karasa maganar cikin sigar zolaya. Soby ta turo baki akamar shagwab'a sabida ta gane Samy zolayarta takeyi._
_Don in ta tsaya biye ma Samy zatayi ta tsokanarta wasa suka fara yi da junansu daga nan suka shiga aikata iskanci su._

                 *DEDICATED TO*
     *_KDEEY ‘N' MRS AL'AMEEN_*

_Rash Kardam💕_

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts