?MOTAR KWADAYI
66-70
Ranan suna yara sukaci sunan,Ameena da Kabir, ana kiransu da Amrah da Ameer. Cikin ikon Allah Khaleel ya fara zuwa aiki, ya kasance mai hazaka da k'okari a gun aiki, yanzu Alhamdulilah suna cikin rufin asiri.
Safiya duniya gidan dad'i a gunta, yau tana shirin zuwa Abuja gun wani saurayinta, a motarta ta tafi, tana zuwa office d'insa direct ta tafi.tana zuwa kanciyansa ta d'ale, "my honey nayi missing d'inka da yawa. rungumota yayi suka soma bad'alansu, office d'in aka turo Alhaji Tijjanine yazo, wani kalo ya bisu dashi, "oh! Sorry nashigo ba excuse! Tk yace"no! Ka shigo kawai, Sofy ta mike ta zauna a d'aya kujeran, tunda taji ya ambaci sunan sa, ta gane abokinsa TJ dake bata labarinsa. Yana da kud'i sosai, TJ yace"barinje na kawo maka, files d'in ya fita.
Yana fita Sofy ta matso kusa dashi, tare da kashe masa ido, ganin bai kula ba ta soma balle botilan riganta. Cikin zuciyan TK yace"yarinya bakisan waye Tukur ba, ganin kar TJ yazo ya gansu, ya mika mata phone d'insa. Number ta tasaka masa, ana haka sukaji za'a bud'e qofa, da sauri takoma mazauninta. TJ ya basa komai yamusu sallama ya fita.�
Daga office gidansa suka nufa, suka bud'e babi iskancin su, kwanta uku suna tare tace"zata tafi".
Badan TJ yaso ba, ya bata kud'i ta masu yawa tamasa sallama, tana fita TK ta kira ya bata address d'in ida zata samesa. Wani gidane kayatace na gani na fad'a, ko da tashigo da man, ya sanar da masu gadi zuwanta. Sai da ta wuce gate uku bayan babban gate, sai qofofi hudu, asalin cikin gidan yana da duhu, ko da tashigo k'irjinta, ya soma duka uku-uku. TK da murna ya karbeta sai da ya kaita wani d'aki, sai da suka zuba iskancin su yayi wanka ya fita. Wani d'aki ya shiga, waya yakira yace" gatanan ta iso, a turo da masu aiki, sannan ka basu sabon wukan.
Daga d'aya bangare akace"ok! In kun cire abunda kuke so, ina son gan-gan jiki.�
"To ba matsa". Ya kashe wayar yana wani muna fukin dariya.
� � � � � � � � � � ......Na.....
� � � � � � � � �Rash Kardam????????
Friday, 24 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI 66-70
MOTAR KWADAYI 66-70
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment