New Post

Monday, 20 February 2017

HANUNKA MAI SANDA PAGE 5

HANNUNKA MAI SANDA............
Sanah S Matazu

Rash Kardam

5

Cikin sassarfa ta shiga gidan nasu,amma me? Tana shiga ta yi turus sakammakon rashin madafar abin fa?a hango tahowar Saratu kanwarta yasa ta sare ta kutsa kai cikin gidan tana tarrarabi a zuciyarta.
Tunda ta yi sallama ta rasa nutsuwa,karaf sukai ido hu?u da mahaifiyarta ta jima tana yi mata kallon tuhuma gabanta ya yanke ya fa?i zuciyarta ta tsinke duk ta takura ta aro juriya ta yafa.
"Mamanmu ina yini?".
Saida ta jinjina sannan ta amsa ta ?auke kai batare da cikakkiyar kulawaba, kafaffunta suka yi sanyi kwaraf-kwaraf ta jasu tamkar wadda taji sakon mutuwa ta shige ?akin Saratu nan ta samu Salima na waya.Ko kallonta bata yi ba ta cigaba,ai kuwa ta shaka tadai kanne ne taki nunawa karta ?ata rawarta da tsalle.
Suna nan zaune aka kirayi sallahr azahar,ta mike tayo alwala duk tayi sukkuku ganin babu mai murna da zuwanta bale tambayar abinda ya kawota to kodai sun fahimtane? Ta yiwa kanta tambayar cike da zargi.
Tana idar da sallah taji mahaifiyarta nabada sautun a siyo mata shinkafa rabin kwano,naira ?ari biyar da hamsin ras!Gabanta ya fa?i da ido ta karewa yan ?akin kallo ita Saratu Salima Sanah Saheim ga mahaifinta da kananta Musbahu da Muttaka shin ina zasu kai abinci rabin kwano kamar wasu jarirai.Bata tsinke da lamarinba saida taji Mamarsu na fa?in tazarce zata yi.Jitai kamar ta rushe da ihu ta huta.
Shu?ewar awa biyu yunwa ta gama kwakkwularta ga tagwaye kakkal-kakkal da Mama a bakinsu, Mama ta turo mata abinci faffaken roba ta karemasa kallo ko banza dai Sanah ka?ai in gida suke ta isa tashi dashi a tulellen cikinta bale su uku.Haka ta tafuta taci ta kara da ruwa sai lokacin Mama ta yi mata magana.
"Halimahtu meya kawoki da tsakar rana?".
Cike da shaka ta ce,

"Mamarmu sakina ya yi kan na fa?amasa gaskiya".
Nan take ta fayyace mata tsakanin zare da abawa,tunda ta soma take ka?a kai tamkar kadangaruwa tana direwa ta maka mata muhuci a baki take ya fashe bakin tasaki kuka tare da mikewa dai-dai lokacin mahaifinta ya shigo.

Cikin hanzari yake dubansu,a hankali idonsa ya tsaya kanta take annurin fuskarsa ya sauya tamkar an bashi albishiri da gobe alkiyama.
"Lafiya?".
Cikin huci ta kwashe komai ta zayyane masa,ya jima yana cizon le?e ya juyo ya ce,

"wato ke Sadiya ba kyajin magana ko?.Yanzu a wannan marar kika kwaso kafa kika taho gida duk a dalilin layya duk yadda a baya nake miki HANNUNKA MAI SANDA kan lamarin rayuwa kinki ganewa ko? Duk abinda ke f

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts