MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
76-80
Gudu sosai sukeyi, sai da sukayi tafiya mai nisa, d?aya daga cikin mutane hud?un nan yace?ya Baba nifa yarinyan nan tun d?azu na kamu da KWA?DAYINTA, ko zamu ratse da ita ne, in mun kwashi gara, sai mu kaimasa ita, kuma kaga yanayin jikintan nan zamu huta. Duka suka yarda a haka, kwana da motarsu sukayi, suka nufi wani k?aramin gida mai kyau, nan suka kaita, biyu suka shuga cikin gari suka sayo musu abinci da juice, sai da suka yayya fa mata ruwa ta far-fad?o, suka bud?e mata baki, d?ayan yace akwai sauran maganinane ka bata, don oga yaso mata mugunta ne, da ya shafa maganin nan bazataji zafi ba. ?Dayan ya d?auko wani ruwan magani, suka shafa mata, take taji idon ya rage zafi, abinci suka tura mata, sai da taci ta koshi suka bata ruwa tasha. ?Daki suka kaita nan suka cire kananun kayan jikinta, suka fara cika aiki. Safiya duk son Sex d?inta yau tashiga nadama, yau ta yarda da karin maganan hausawa dasuke cewa duk wanda yashiga MOTAR KWA?DAYI zai sauka a tashan wulakanci. Yau maza hud?u a kanta gashi bata da ido, nan tafara addu?a Allah ya kwaceta.
Sai da suka gama biyan buk?atar su suka tashi.�
?Dayan yace?gaskiya tunda nake d?ana mace, ban tab?a jin mai test kamar wannan ba, haka sukayi tayin hira, da yamma biyu suka fiya d?aya yashiga wanka, wanda ya yaba da ita yace?ke zan taimake ki, zai kaiki qofar gida kisan yanda zaki gudu, don banzo acinye ki, kin min kyau, kai ta d?aga masa alamar eh!.
Kama hannuta yayi yana leke ya tura ta waje yace ta mike da gudu, yana komwa daman a falo suke da ita, daki yashiga ya kwanta kamar bai san komai ba.
�Gudu take sosai gashi bata gani, haka zata fad?i ta tashi duk ta gwara jikinta sai jini yakeyi, a haka harta fito wani titi batayi aune ba sai jin kiiiii kake mai mota ya kad?eta, yana gani ba mutane kusa ya juya yasa gudu, mutane da suka gansu, suka zo da gudu suna salati, ko dana leka me zan gani, k?afar Safiya guda d?aya ya dagargaje tundaga cinya, a sume akayi asibiti da ita, sai da ta far-fad?o. Aka tambayeta ita yar inane, tace?a Kaduna na ke? bata sake cewa komai ba ta suma, nan take a ka d?auketa sai asibitin Kaduna, kwanata uku bata san ida take ba, hakan yasa aka d?au photo ta aka saka a gidan Tv ana cigiyar iyayenta.
Inna Safiya tana zaune tace?oh! Yau barin kali labarai?.
Tana kunawa dai-dai lokacin da?aka nuno fiskan Safiya. ?Ihu tasaka a guje tayi d?akin Malam tana fad?a masa da kamar bazai tashiba amma tuna hakkinsu yasa ya mike, take suka nufi asibiti, suna zuwa a ka nuna musu Safiya Malam ya jin-jina al?amarin, nan likita sukace su kawo dubu d?ari da hamsin a mata aiki. Malam yace?nikam banda shi daman duk wanda bai ji bariba yaji hoho.
?Duk wanda yashiga MOTAR KWA?DAYI to ba makawa zai sauka tashan wulakanci.
?Kee na yarki gashi kun gani, kisani ba balabarinta da ban sani ba, ido na zuba muku, harda zuwanki gun boka, amin asiri Allah ya kareni, yanzu sai kisan nayi, ya juya yatafi ko wai-waisu baiyi ba.
Inna mashin tahau da ta je gida ta d?au gwala-gwalan Safiya duka taje kasuwa, da tambaya taje shagon masu sayan gwala-gwalai, tasayar dubu d?ari biyu. Asibiti taje ta basu kud?in aiki aka shiga da Sofy, sunaji suna gani aka yanke ma Sofy k?afa d?aya. Haka Inna tayi zaman jinya a asibiti.
Wanamaker sun tafi cikin ikon Allah, kafan Sofy ya warke, har tafara tafiya da sanda. Cikin da ke jikunta ya fito watansa shida, Inna tana cikin tashin hankali, ga Sofy ba k?afa, gashi ta samo cikin shege, tabbas bariki baiyiba bariki ba gurin zama bane.
Saturday, 25 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI 76-80
MOTAR KWADAYI 76-80
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment