New Post

Saturday, 11 February 2017

RUWA CIKIN COKALI..... PAGE 3

�?�?�? *RUWA CIKIN COKALI*�?�?�
    _(Ya ishi mai hankali wanka)_
*{BASED ON TRUE LIFE STORY}*
                  *(JULY 2016)*

                          *NA*

*�Rashida .A. Kardam*
       
*N. W. A*
Page
*3*

_Kan gado ta fad'a tana nishi tana lumshe idanu can sai ga Suby tashigo kai tsaye cikin d'akin Samy ta nufa tana zuwa ta ga yanayin da take, cikin sauri ta bud'e jakanta ta ciro wasu kwayoyin magani ta cikin sauri ta bud'e goran faron da ke d'akin ta had'iyi maganin kayan jikinta dashi da babu duk d'aya ne. Cikin sauri ta soma cire kayan sai da ta cire kayanta Samy tazo ta rungumeta ta fara shafata sam kamar basa cikin hankalinsu in ka gansu tamkar karnuka wa'iyazu billa(Ya Allah ka tsare mu da aika mad'igo(lesbian) wanda hakan yazama ruwan dare ga wasu 'Yan matan da Samari 'Yan uwa kusani aikata hakan haramci ne in ba kumanta ba a sanad'i irin wannan abun (lesbian n homosexual) yasaka Allah ya halakar da mutane Annabi Lud'u to mai zai sa muyi koyi da abumda Allah bai so wasu suyi riko da shi dan Allah muji tsoron Allah mujiron azabansa kar ku manta a kwai ranar da zamu tsaya a gabansa mu amsa laifin mu kuma mu karb'i littafin mu in kayi mai kyau zaka gani a ranar da Uwa take gudun 'Yarta ranan da Miji ke gudun Matansa ranar da Mata ke gudun Mijinta *INNALILAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN* *ALLAHUMMAH TAKABBAL K'IYAMANA  ameen ya Allah.)*_
_Sai da suka gama iskancinsu suka koma gefe suna hutawa Samy ne ta mik'e ta shiga bayi tayi wanka bayan ta fito ne d'aure da tawul iya gwiwa tana goge jikinta. Suby ta talleta ta ce"Honey(zuma) nikam mai zai sa ki dami kanki a kan wannan k'araman yarinya wanda bata da abunda muke dashi kulum muna k'ok'arin faranta miki rai". Murmushi Samy tayi tare da fari da ido ta ce"Suby bazaki gane ba duk lokacin da na kalli Baby Kdeey daurewa kawai nakeyi kisani k'arfin zuwa makaranta na don ita ne ina tsananin buk'atarta daurewa na keyi har na samu abunda nake nima a gunta kuma ke ma nasam in kin sameta zakiji dad'i hala zan iya baki ita ki d'ana". Suby tayi dariya wanda har hakwaranta suka bayyana ta ce"wato tun kafin kisamu abunda kike nima har kin fara tsari".  Samy tayi fari da ido tare da d'auko ruwa mai sanyi ta sha._

                   *DEDICATED TO*
      *_KDEEY N MRS AL'AMEEN_*

_Rash Kardam??_

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts