MOTAR KWADAYI??????
51-56
Sai da suka yi dariyan su, mai isarsu, Inna ta kali Umma tace"sai dai ta tafi a hakan kam, don irin wannan bak'in jinin a gado ne, ace akwati biyu turmi goma, ae tun zamanin baya aka bari, kuma duk talauci miji yanayin turmi ishirin a babu. A yi dai ma gani tunda a jini a gado, ta juya ta kali dangin ango tace"to su gayyan na ae gayyan siya, mu masu maik'o muke so, amma tunda yar ba farin jini da ita ba, ae an had'u da an dace, ta sa kai ta fita. Umma kam kuka ta fara, danginta sai ba ma dangin ango hak'uri sukeyi, don basu so su tanka a gaban, dangin ango abun, bazaiyi kyau ba. Suma yan'uwan Khaleel hak'uri suka ba ma Umma, tukun suka tafi. Tun daga wannan ranan Inna da Safiya suka saka Umma gaba da habaici, kusan kulum sai tayi kuka.
Safiya ta kware a tuka mota, yanzu ita take kai kanta ko ina. Ga rayuwan bariki data saka a gaba, kamar ba mutuwa, kud'i shigo mata suke ta ko ina, ana haka ran nan ta tashi da matsanacin ciwon kai, komai taci amai takeyi, ga zazzabi dake damunta. Seema ta kira tace tazo gida yanzu-yanzu, ba'a dad'e ba kuwa, sai ga Seema ta iso, ko da tazo d'aki suka shiga, Seema tace"Sofy ya naganki haka?. Sofy ta d'an ciza baki alamar jin-jiki, tace"Seema amai ke damuna ga tashin zuciya, sai yawan ciwon kai. Seema ta zaro ido! Tace"Sofy yaushe rabonki da kiga period d'inki?. Sai da tayi jim alamar tunani kafin ta nisa tace"inaga tun danayi kafin muyi tarayya da Alhajin abuja, kinga yanzu kusan 2 months da kwanaki. Seema tace"na wawo kenan ciki ya shige ki, kuma ayanzu bazaki iya cewa ga ubansa ba, don nasan bazaki iya k'irga mutanen da kikayi tarayya da suba. Nan take yan hanjin cikin Sofsy suka kad'a. "Seema yazanyi yanzu?. Bazan bar cikin nan ba, zai iya zama gori a garemu, da inna na, kuma ban shirya ajiye d'an shege ba. Seema tace"hakane but yanzu zamuje kiyi test in mun tabbatar sai mu wuce Abuja, dan dole mu tatiki Alhaji kud'i kafin a zubar. "Haka za'ayi kawa shiyasa nake son ki, kina da kaifin tunani mai kyau". Seema tace"yanzu ki d'ibi yan kayan da zakisa kaman kala uku da fallen zani ki biyu, sai ki sanar da mama, yau sai mu wuce.
�Haka akayi tace"ma Inna ana nemansu a Abuja batun k'arin girma za'a basu, ya zama dole taje, Inna tace"Safiya da jikin kin haka?. "Eh Inna inaga acan Asibitin gun aikin zanga likita. "Ni Safiya naga duk yanayinki ya canza kin kara haske, sai d'an rama da kikayi. Sai da gaban Safiya ya bada dam! Cijin dauriya tace"Inna ina aiki kud'i na shigowa ae dole, Inna tace"aikam ko ni nan ae na canza har yar murjewa nayi. Murmushi Safiya tayi tace"mun wuce sai na dawo ko in na kiraki a waya". Inna tace"Allah ya kare yasa ki samu babban matsayi".
Suna fita da Seema gidansu suka je, ta ibi yan kayanta itama, suka wuce gidan mai, saida sukayi full tank tukuna suka d'au hanyan abuja.�
Tafiyan awa biyu da rabi sukayi, suka shiga cikin garin Abuja. Sai da sukaje Hotel suka kama d'aki, bayan sunyi wanka sun huta, Sofy takira wayan Alhaji"ta tashaida masa, tashigo cikin Abuja". Da murna yace"zuwa ko sanarwa but ban yan mituna ina nan zuwa gunki".salkama sukayi ta ajiye wayan, a ban garen Alhaji kuwa murnan sa yau zai kwashi gara, don yasan Safiya da bance cikin mata.
Ko da ya iso Hotel d'in da suke har d'akin yaje, da murna tazo ta taresa, bayan sungama iya shegensu ta zauna a cinyansa. Sai a likacin ya lura da Seema, cikin girmamawa suka gaisa. Seema tace"barin baku guri tana zolayansu ta fiti haraban hotel d'in. Alhaji na ganin ta fita ya fara kissing d'in Sofy sai da yayi mai isarsa. tukun bayan sun lafa ta kaleshi cikin kirsa da shagwab'a, tace"Ya Alhaj ya aiki?. "Ya amsa da Alhamdulilah! Bacin kin hanani aiki kulum ina cikin tunanin ki. Murmushi tayi tace"ni da babyn ka muma muna tunaninka. Cikin kid'ima da r
Friday, 24 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI 51-56
MOTAR KWADAYI 51-56
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment