New Post

Friday, 24 February 2017

MOTAR KWADAYI PAGE 21-25

MOTAR KWADAYI

By
Rash Kardam


21-25

Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gidansa dake Malali. Gidan ya tsaru sosai, ko ina hasken wuta ya gauraye gurin, horn yayi mai gadi ya bud'e, suka nufin gun perking,ya ajiye motar, Sofy tunda suka shigo, ta tsinke da gidan a d'an sake take kalon gidan kar ya raina ta. Rungumota yayi, suka nufi cikin gidan, bata tsorata ba sai da suka shiga cikin gidan. Masu karatu ba zan iya bata lokaci, gurin tsara muku 'kyan gidan ba. Safiya duk ta tsure, cikin zuciyarya, tafa cewa"kodai d'an yankan kai ne? Don ni tunda nake yawo na, ban taba shiga gida irin wannan ba. Kiss d'in da ya aika mata, a kumatun ta ne, ya dawo da ita, daga duniyar tunani. Kitchen yaje, ya bud'e, Fridge ya d'auko mata drinks, sai da ya jefa wasu 'kwayoyi, na kalli Candy nace"ko na meye oho?. Dawowa yayi falon ya ajiye, kafin ya koma kitchen, ya zuba fruit a plate, tare da puke, ya zaro wani karamin roba, ya bar-bad'a magani aciki, tundaga nesa dai na hango photon mace, da namiji suna romance. Hakan ya bamu tabbacin magani sha'awane, ko na ni'ima,cikin d'aya biyu. Yana fitowa, suka zauna a 'kasan carpet, itama sauk'owa tayi, 'kasan carpet d'in suka zauna. Nan ya fara bata a baki, sai da ya tabbatar sun cinye. Yace"barin watsa ruwa zan fi jun dad'in jikina. Ita ko mik'ewa tayi, a kan resting chair dake falon. Shiko ya nufi cikin d'akinsa yana wani shu'umin murmushin samun nasara, tabbas ta shigo hannu don abunda ya bar-bad'a na tayar da sha'awa ne, d'aya kuma na 'karin ni'ima ne. Sai da ya d'au, yan mituna yana wanka, kafin ya fito, tsane jikinsa yayi, yasa ka single da gajeren wando. Ya d'au turarensa, masu sanyin 'kamshi ya fesa, ya fito falo cike da fara'a. Hangota yayi, tana 'kwance inda ya barta, yana zuwa ya zo kan kujeran, hannusa yasa a k'irjinta, nan tafara jin wani yarr, sai fara jin wani bakon lamari, yana ziyartan ta. Tallabo ta yayi yace"My Sofy muje d'aki kiji wani magana. Ba musu ta mik'e, suka nufi cikin bedroom d'insa. Komai na d'akin red n black ne, yayi 'kyau sosai, zama tayi a kan dogon kujeran dake d'akin. Yace"mata ya kamata ki d'an watsa ruwa. Kai ta gir-giza masa, alamar a'a, ok! Ya furta, hira ya fara mata yana d'an tabata, can magani yasoma aiki, daman shi ya saba shan su, kuma bai masa sosai, kamar yanda tafara jin, wani mahaukacin sha'awa, yana taso mata. Hannuta tasa atsakanin cinyoyinta, tana mamatse su, ko da yaga haka, wata murmushin mugunta ya saki,tare da janyo ta jikinsa, ko da na kalli 'kwayar idonta har ya soma canza kala. hmm lalle da rigima a gaba, masu karatu kubiyo mu, a pg d'in gaba don jin yanda zata kaya.

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts