°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•°
_(Ya ishi mai hankali wanka)_
*{BASED ON TRUE LIFE STORY}*
*(AUGUST 2016)*
*NA*
*®Rashida .A. Kardam*
*N. W. A*
Page
*21*
_Soby na fitowa ta b'ata rai har da juya bayanta Samy na ganin haka ta gane dalilin yin fishinta akan zatayi aure kuma ga Soby ita ce *Lover* Samy shiyasa take kishi wai zata tafi ta barta. Da sauri Samy tazo ta rike ta tabaya tafara fad'a mata kalamai masu kwantar da hankali cikin kashe murya ta ce“haba My Sweet Baby ko kin manta hakan baya nufin mun rabu bane ai muna tare kece d'aya tilon can kawai sunan aure zanyi amma duk wata nutsuwata tana gunki ke kike gamsar dani". Da irin wannan kalaman ta samu Soby ta sauko nan suka kulle d'aki suka soma tamb'ad'ewarsu. Mummyn Soby taji shiru sun kule a d'aki amma ko ta tashi ta duba lafiya, tana har k'an gabata bata ma san mai suke aikatawa a d'akin ba._
_Sai zuwa can Samy da Soby suka fito kalo d'aya zaka musu ka gane sunyi wanka harda kansu. Haka suka fito suka sami Mummy a falo ta kallesu taga kansu ajike amma bata tambaye su miye sanadin jikan kai d'in ba sai da Samy taci abinci tukun ta d'aura nikaf ta bar gidan su Soby ta nufi gida. Wata yarinya ce tazo gidan mak'otan su Samy yarinyan irin wanda Allah bai hallice su da k'irji bane gata yarinya ce 'yar kimanin shekara 18 amma ba nono a k'irjinta. Nan Samy tasamu labarin yarinyan naso tayi nono ai nan taji dama yazo mata da zata janyo ta cikinsu. Hijab tasaka taje gidan ta gaida matar gidan dake sun san Samy a saninsu yarinya ce mai nutsuwa bayan sun gai sa ta ce“amm dama nazo ne ki d'an ban aron bakuwar gidan nan zata rakani aunguwa kuma bana son zuwa ni k'adai". Matar ta ce“la ai bakomai sai kun dawo". Tana daga waje ta ce“Salima kina ina? Ki d'auko hijab d'inki ki fito aki raka Samira aika". Salima ta amsa da “na'am ganinan". Ta fito da hijab d'inta a hannu nan suka mata sai sun dawo suka tafi._
*DEDICATED TO*
*_KDEEY ‘N' MRS AL'AMEEN_*
_Rash Kardam💕_
0 comments:
Post a Comment