New Post

Friday, 24 February 2017

MOTAR KWADAYI 71-75

MOTAR KWADAYI??????

71-75
"Ok! Ba matsala". Wayar ya kashe yana wata munafuk'in dariya, hahaha "Yarinya ke baki da wayo, an gaya miki mata suna gaba nane?.

"kud'i shine da muwata, war har damin signal da ido.

'Dakin ya dawo, ita ko cikin wasu matsatsun kaya wanda shi da babu duk d'aya ne, tazo ta rungumesa bakinta ta sanya anasa, da zai tureta, amma da yatuna karta gane target d'insa, sai ya biye mata suka sake kalacea. Yana kwance a gefen gado, sai maida numfashi yake wayarsa ne tayi k'ara, da sauri ya d'aga yace"ya kun isone? Daga d'aya b'an garen akace"eh! Gamu a cikin gidan.

"Ok! To ku shigo. Ya kali Safiya yayi murmushi yace"baby taso muje".

Cikin shagwab'a tace"ina zamuje haka?.

"Oh! Baby kitaso da sauri, wani big deal zamuyi. Jin babban harka yasa ta mik'e da sauri. Suka nufi wani d'aki, wasu k'arti ne su hud'u, suka shigo, nan take fiskan TK ya canza tamkar bai tab'a dariya ba. Safiya da tawani kwanta a jikinsa, tana sha-shafa shi, hankad'ata yayi gaban wayannan k'arti, Yace"gata ku rike min ita. Cikin azama suka damketa, Safiya tace"TK wani irin wasa ne haka?.�

Dariya ya bushe dashi"kee angaya miki TK sakarai ne irinki?.

"Mayyar kud'i banza, akan kud'i kin zubar da kimanki, darajanki, kin bargidan iyayenki, kina bin maza don subaki kud'i.

"Safiya kin d'au ma kanki abunda zaki wahala.

"Kisani duk abunda d'a namiji yayi ado ne garesa, banda'ya mace.

"Yau zan koya miki hankali.

"Ku rufe mata baki. Safiya ta fara cewa"TK dan Allah kayi hak'uri, kar ka cutar da ni.

�"Na maka alkawarin daga yau na daina iskanci daga yau.

Dariya yayi yace"ke ta shafa, yanzukan kijira zuwanki kiyama. Safiya ba halin magana an rufe bakinta.

Wanu abu ya d'auko a gidansa, kamar na shentos, yarike ya kaleta yace" na manta ban sanar miki ba, ayanzu duk wanda kika ga yayi kud'i kazamin kud'i to ba duka bane na gaskiya, suna had'awa da yankan kai da shan jini.

"Nima ina d'aya daga ciki, son kid'in ki ya kawoki.

"Ko TJ da kike gani ba zaman office bane ya tara mishi wannan kud'in, shima yana yankan kai, abunda ya hana bai yanka ki ba, sabida yana matuk'ar sonki.

Shiru yayi na d'an wani lokaci, Safiya ko hawaye ke zuba sosai, tana sonyin magana ba dama.�

TK yacigaba da cewa"Safiya amma ke tsaban bariki da cin AMANA, abokinsa yazo kika nuna kuyi tarayya dashi, ni kuma ba na sonki niman mata baya gabana, wacce nakeso d'ayace kuma bana had'a soyayyanta dana kowa. Yana gama fad'an haka, yace"kurike min ita". Safiya naji tana gani yazo gabanta wannan abun, yafesa mata a ido, take taji wani azaban, da bata taba'a jin irinsa ba, tana kuka haka suka saka wuka cikin kwarewa, ya cire mata idonta duka biyu.�

Suna gamawa yace" ku kaimasa gan-gan jikin na d'auki abunda nakeso.

Safiya da azaba yasa ta suma, kattin nan suka d'auki ta suka sata a Mota suka bar gidan. Ko da suka fito wani abun mamaki, gidan da ke cikin gari ya koma jeji, gudu suka soma shararawa a titi.

Nikam Rash da tsoro yacikani, kasa bin su nayi, har sai sunyi nisa nabisu inga mai zai wakana, don kar nima a yanken kai.

� � � � � � � � �.....Na....

� � � � � � Rash Kardam????????

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts