??????????????????
� � � � � � �DAI-DAI RUWA
� � � � � � � DAI-DAI GARI
� �(DON'T EXPECT TOO MUCH �
� � � � � � � � � � � � �IN
� � � � � � � � � � � �LIFE)
??????????????????
� � � � � � � � � � � � �NA
�RASHIDA .A. KARDAM
Pg-16~20
Wayarta ce tayi k'ara, tana d'auka taga sunan Khaitar da sauri ta d'auka, tare da cewa "Hello frd". Daga d'aya b'an garen Kairat tace"Meedat kina ina yi sauri kizo yanzu. Hameedah tace"to barinzo daman bana komai, nagaji da zaman shiru.
Hijab ta d'auka ta nufi gidansu Kairat tana zuwa tashiga d'akin Khairat, wani less ne da atamfa suka soma yi mata welcome, ga wata kwalin waya a gefe.
Zamatayi tace"Khairat kayan waye haka?. Sai da Khairat ta juya ido tayi fari tace"kayan Sallah na ne.�
"Wooow" Hameeda tace, tare da bude kayan gaskiya sunyi kyau harda sabon waya mai tsadar gaske kiran Company Infinite ya had'u wayan.
Hameeda tace"gaskiya kinyi market sosai. Tafawa sukayi Khairat tace"kuma wai next week za'a kawo kayan auren mu.
"Jiya iyayensa sun samu Alhajin mu, har ansa date d'in biki Sallah da sati 2.
Hameeda tasaka shewa tace"Allah ya nuna mana da rai da lafiya Ameen.
Saleema ce ta shigo tare da cewa"kuna ina k'awaye abun alkairi ya samu. Wani k'aton laida ne a hannuta, ajiyewa tayi a gabansu. Khairat tace"wannan fa?.�
"Kayan Sallah nane Ahmad ya kawo min kayan Sallah. Nan suka bud'e kayan sallah ta kala 3 tare da takalmi da poss kayan gwanin burgewa. Hameeda ta zabga tagumi ta kasa magana, Khairat ce ta zungureta tare da cewa"kee lafiyarki kuwa da irin wannan tagumin?
"Hmm ae dole nayi tagumi Khairat ki kali duk kayan da aka kawo muku, masu kyau ni ko Haisam na san ba abunda zai kawon, gashi Malam ya hanani kula kowa, sun dage sai na aureshi.
"Kinga ina cikin tashin hankali.
"Kuma ga wankan Sallah yanzu photo da zan canza a DP na ma babu.
"Ki kali wayar da ke hannuna fa P2 Gionee, gashi munce zamuje gidansu Khadija Candy da Futha Lurv, Jiddah Ja'o.
"Ni wanda nafi kunyan su ganni haka ko su ga gidan mu haka sune Aisha S Mazoji da Memie bee, kinga yanda suke wanka ga yanda suke canza DP, kuma muna mutunci da su sosai, ae kinga da kunya su ganni cikin karamin wanka zasu rainani.
Khairat tace"gaskiya kam don ni ma ina son wannan sallah na ga nafi kowa iya wanka.
"Akuma yaba da gayuna a group da DP, inga ana comments sama da hundred.
�Saleema tace"don nikam ina ga gudan Baby Zahrah zani nayi photo don kinsan good danta ya hadu, daga nan sai na ari wasu kayanta na d'auka da su.
Hameedah tace"hmm gwamma ku ni atamfa Malam ya sai min yar N2500 fa wai da kudin dinki N1000 fa.
�"Nikam banyan yanda zanyi ba, inaga bazan biki yawo sallah ba in kunje kuce musu nayi tafiya kawai.
Khairat tace"akan mai yasa?.
"Baga Haisam zai kawo miki kayan Sallah ba.
Hameedah tace"anata sa wayake ta saniya?.
"Mai na sama ya samo balle jeho min, yayi makansa 1 in town tukun.�
"Ni haushi yake ban yanzu kuma zaiga wulakanci sosai a sallah nan.
Haka sukayi ta hira daga k'arshe suka watse, Hameeda tana cikin damuwa duk cikin su itace mai kayan sallah kala daya, kuma yar N2500, da haka ta kulla aniyar wula kanta Haisam matsawan bai mata kayan Sallah na gani na fada ba.
� � � � � WACECE HAMEEDA?
Hameeda ya d'a
0 comments:
Post a Comment