°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•°
_(Ya ishi mai hankali wanka)_
*{BASED ON TRUE LIFE STORY}*
*(AUGUST 2016)*
*NA*
*®Rashida .A. Kardam*
*N. W. A*
Page
*19*
_Da wa'yannan kalaman ta ci gaba da gudanar da rayuwanta harkan iskancinsu ta bun k'asa don har da matan aure suke yi matan manyan gari masu kud'i wanda in a fili aka ce maka tana aikata wanna mumunan abun sai ansha mamaki duk randa Samy bata samu biyan buk'atar agun k'awayenta ba to in ta dawo gida zata biya da k'anwarta wanda take k'araman yarinya bata san komai ba ta ke nuna mata wannan abun._ _Samy macece kyakyawa amma wani ikon Allah bata da samarukan da suke sonta da aure sai na lalata gashi ita kuma tayi alkawarin kai budurcinta gidan mijinta batason ta tara da wani d'a namiji a waje batare da aure ba haka rayuwanta yayi ta tafiya tana aikata wannan mumunan aiki. Ahaka wata tarana taga wata matan babban mutum kalo d'aya tamata ta kamu da sha'awarta nan tarasa yanda zatayi da tsananin sha'awarta sai ta fara bibiyan matar ta hanyan kirki sam ko kad'an bata nuna mata ita d'in mai aikata zunubi ne. Cikin ladabi tasoma shige mata a haka har sai da suka shak'u wata rana Samy ta zo ma bayan sun gaisa ta ce“Aunty ga wanan akawar dad'i take dashi fa sa k'amshin baki jin haka da sauri ta karb'a ta fara tsotsewa bara d'au awa d'aya ba yanayinta yasoma canzawa kayan jikinta tasoma cirewa tana wani irun nishi._
_Samy na ganin haka tafara cire kayanta matar ta kaita d'akin kwananta anan suka lalallce wansu a gun tun daga wannan ranan ta koya mata lesbian (mad'igo) wanda har in batayi ba bata jin dad'i haka rayuwa ya ci gaba da tafiya Samy ta kammala slmakarantar gaba da primary a haka ta ci gaba da sana'arta ga shi sauran kawai suna yaba ma kwarewanta kowa ita ya ke nima a harkan._
_BAYAN SHEKARA UKU...._
_Samy ta matsu tayi aure gashi ba manemi sam ita bata son ta tara da wani d'a namiji a waje in ba mijin aurenta ba. Don ita ko da mace zatayi sai ta kafa mata dokoki bata cusa abunda zai sa ta kawar da budurcinta tana kiyayewa duk saurayin da zai so mata sai dai ya nuna shi ba aure yake son yi yanzu ba sai ya gama karatunsa da sauransu wasu kuma ya shafe-shafe ne_
*DEDICATED TO*
*_KDEEY ‘N’ MRS AL'AMEEN_*
_Rash Kardam💕_
0 comments:
Post a Comment