°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•°
_(Ya ishi mai hankali wanka)_
*{BASED ON TRUE LIFE STORY}*
*(AUGUST 2016)*
*NA*
*®Rashida .A. Kardam*
*N. W. A*
Page
*20*
_Shiyasa bata kulasu ta gwammace ta tara da mace 'yar uwata a gida ba wanda ya gane halin da Samy ke ciki sabida ita fiska biyu ce ko anguwa zata fita bata fita ba nikaf da babban hijab wanna yasa iyayenta ke alfahari da ita a cewarsu duk cikin 'ya'yansu ita ce nitsatsiya ga shi suna jin dad'in yanda ta ja kwanwarta a jiki haka rayuwansu yayi ta tafiya._
_BAYAN SHEKARA BIYAR....._
_Samy ta k'ara cika ga kyau har kyau amma ba masoyin gaskiya kulum da wannan abun take kwana take tashi gashi ta kasance mai tsananin sha'awa sabida kalace-kalace batsa da takeyi kuma ba abun da ta rage gameda har kan lesbian (mad'igo) ana haka wani yaron Abbata na gun aiki ya kawo aika gida ya ganta sai yaji yana sonta sabida nutsuwarta da ya gani a fili._
_Bai tsaya wata-wata ba ya samu Abban Samy ya shaida masa Abba najin kalamansa ya ce“ka turo min magabatanka mu gana da su". Khamil ya yayi godiya yana zuwa gida bai tsaya sanya ba ya sanar musu sukazo gun Abba nan akayi magana sai da Abba suka tsayar da magana tukun ya sanar da Samy ya kuma shaida mata Khamil yana da mata d'aya da yara uku kasancewan auren take son yi bata damu ba kuma tasan abun da take aikatawa._ _Abba ya saka biki wata biyu don haka aka fara shirin biki duk wani gyara Mummy Samy tana mata sosai a b'an garen Ango shima shiri yake yi sosai ya had'a lefe dai-dai gwar-gwado._
_Kwanakin biki sai k'aratowa yake yi Mommy Samy ta hana ta fita sabida dilkan da ake mata gashi a'yan kwanakin a matse take ta rasa hanyan fita nan ta tsuri k'aryan wai Soby baya da lafiya jikin yayi tsanani hakan yasa Hajiyar Samy ta barta ta fita tana zuwa gudan su Soby ta samu Maman Soby tana gairi sai da ta gaidata ta nufi d'akin Soby tana zuwa ta kwab'e hijab daga ita sai wani wando wanda da shi da babu duk d'aya ne kan gado Soby ta kwanta d'add'aya tana jira ta fito daga bayan gida su soma tambad'ewar su_ *_WA IYAZU BILLAH YA ALLAH KA SHIRYAR DA MU DA ZURI'AN MU KA TARE MU DA AIKATA HARAMCI AMIN_*
*DEDICATED TO*
*_KDEEY ‘N' MRS AL'AMEEN_*
_Rash Kardam💕_
0 comments:
Post a Comment