: MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
81-85
Inna ta fashe da kuka tabbas, KWADAYINA shi ya jawo min, na cikin yanayin aka basu sallama, ta k?arba suka �d?au hanyan gida.
Ayshat suna rayuwansu cikin jin dad?i da rufin asiri, duk wata yana d?aukan 70k a haka har gida 3 bedroom ya sai musu, iyayensa ya gyara musu gidansu suma, ya sai yar motarsa k?arama, ya shigo gida cike da fara?a, My Sweetheart, kina ina kizo kuga abun Alkairi, da sauri suka fito da yara, kama hannuta yayi suka fita qofar gida, kimga amaryan mu, Allahu Akbar tafad?a tare da hamdala, cike da murna yace?dan haka ki d?au himar d?inki tare zanuje gida asanya mana albarka. Cikin gida ta koma, ta sauya ma twins kaya, suka shiga mota sai gidansu.
Inna sun iso gida, suka shigo Malam yabkaleta yace?ina kuma zaki ae ki d?auketa kukoma ida kike turata, nikam na yafeta a cikin ?ya?ya na, Inna ta fara basa hak?uri, har waje ya korosu, ana haka sai ga su Aysha da sauri tafito, ta rike Safiya tana kuka.
�Hak?uri suka ringa bama Malam tare da nasiha, Ayshat tace?Baba ina to zasuje ai bata da gidan da yafi wannan.
?Kuma gannuka baya rub?a kace zaka yar.
Umma ma hak?uri ta basa, sai Khaleel yasa baki hakan yasa Malam ya hak?ura, yace?kekam Inna �na sakeki saki uku, kuka ta fara tana rike rigansa ya kwace ya tafi. Yace?kuma bana son ganinki a gidana.
Dole Inna ta d?auki Sofy suka tafi, duniya juyi-juyi.
Haka su Ayshat sukayi gaisuwa suka tafi.
Bayan kwana biyu, Matar abokin Khaleel bata da lafiya, suka shirya zuwa asibiti sai da suka gaidasu, sunzo zasu shiga mota, Aysha taji ana kiranta, ko da tajuya wata tagani, baka ta rame tamkar skeleton. Nan tsoro ya kamata ta rike Khaleel, wacce ta kira sunanta tace?baki ganeni ba ne?.
?Seema ce kawar Safiya?�
Ido Ayshat ta zaro cike da mamaki tace?kee ce haka?.
Seema tace?eh! Nice, Ayshat tayi?salati nasiha ta fara mata.
?Ga irin abunda ake gudun muku, ke da k?awarki duk k?arshe ku baiyi kyau ba.
Cikin kuka Seema tace?ae mugani kam itama naga ba k?afa ba ido.
? munyi nadama tabbas na yarda da kalman da kuke fad?a mana duk wanda ya hau MOTAR KWA?DAYI zai sauka a tashar wulakanci. Kuka take sosai Ayshat ta bud?e jakanta ta bata dubu biyi, godia tayi mata suka shiga mota, suna hanya kenan, juyawan da zatayi taga wasu kamar su Inna suna bara, cike da mamaki tasa Khaleel ya dawo, ae ko sune fitowa tayi tace?Inna kune ana subhanallah, Inna sai kuka, sofy ma kuka ta fara, saida Aysha ta musu nasiha ta ciro dubu biyar ta basu, Inna tace? yaranki kenan har sun girma, Aysha tace?eh sun girma.
Inna ta kira Amrah ama fir taki zusa haka suka musu sallama suka nufi gida cike da jimami.
Ayshat tace?tabbas iskanci bayida rana, kuma duk wanda ya hau MOTAR KWA?DAYI zai sauka a tashan wulakanci.
Nima Rash na kali Khadija Candy nace?My Mumcyna tabbas hausawa sunyi gaskiya, duk wanda ya hau MOTAR KWA?DAYI to zai sauka tashan wulakanci.
� � � � � � �BAN HAK?URI
Ina mai baku hak?uri, makaranta littafin MOTAR KWA?DAYI, na tak?aita labarin sabida k?aratuwan Azimi. I a muku fatan Alkairi da kuma murnan zuwan wata amai Alfarma, Ya Allah ka amshi, ibadun mu, Ya Allah kasa muna daga cikin wayanda za?a yanta daga wuta zuwa Aljannah, Ya Allah ka yafe mana laifukan mu Ameen.
� � � � � KIRA GAREKU YAN?UWA
Kira ga reku yan natan zamani, kuyi hattara da rayuwa, bariki back matabbata bane, iskanci baida amfani, karuwanci back komai acikinsa said nadama da zubuni.
Kung a dail
Saturday, 25 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI 81-85
MOTAR KWADAYI 81-85
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment