MOTAR KWADAYI
46-50
Duk wani iskanci su, da la'anan su, a falon sukayi, Alhaji yaji dad'i Safiya, abun ya mata yawa, ga kyau ga gamsarwa, Alhaji atake ya bata kyautar 150k, nan tana makale dashi, a hiransu take bashi labarin zuwanta, cikin yanayin damuwa, Yace"Baby kamarki ace kina shiga Napep, gaskiya baiyiba, cikin salon gogagu matan, da suke juya bariki a hannu, tace"yazanyi hakanake shiga. Ina dole na sai miki mota, matsawan zakina min yanda nake so, to baki da wata matsala. Nan take ta sauya salon zance, suka sha-shance, Safiya sai da tayi sati, kafin Alhaji ya mata shopping nagani na fad'a, ya kawota har qofar gida, ya ajiye ta, yayi mamakin ganin gidansu haka, sai da sukayi sallama, Yace"beb zan turo yaro na, ya fara koya miki mota, kafin in kin kware, a kawo miki motar ki. Cikin murna tayi hug d'insa, ta baa wani hut kiss, ta shige gida. Inna kam baki har kuni, yarta tasamu aiki, a cikin Abuja.�
Kwanan Safiya biyar da dawowa, driver ya fara koya mata mota, har ta soma ganewa, tafiya ne takama Alhaji na gaggawa, gashi waje zai fita baya son fita shi kad'ai. Waya ya kira yasanar da Safiya, ta shirya zasu fita waje, cike da murna da rawan kai, ta sanar da Innata, ana kiransu a gun aiki, tana tsammanin hala ma za'a fita da ita waje, haka ta shurya driver ya kaita Abuja. Kwanata biyi yamata ciku-cikun komai suka d'aga, sai Dubai.
�Ayshat kuwa har sun fara SSE, don haka Malam, ya fara shirye-shiryen biki. A bargaren Khaleel ko, sai kundun bala yakeyi, na had'a kayan akwati, ga garin ba kud'i. Kulum soyayyansu sai kara karuwa yakeyi, cikin ikon Allah, da kyar ya samu, ya had'a dan, abunda zai had'a.
Safiya duniya tayi dad'i, idan alhaji baya nan, haka take fita cikin hotel d'in, harta saba da wasu yan 9ja. Sai da suka saba, ta soma janyosu zuwa room dinsu, har suka fara tambadewa. Suma suka kawo abokansu, Safiya ta kara wayewa, ga kud'in da ta tarasu. Satinsu uku, suka dawo 9ja, Alhaji da motarta, yasa aka rakota har gida, Toyota Camry 2015. Karkuso, kuga murna agun Inna, Malam kala bai iya cewa ba. Kwanan Safiya uku da dawowa, sai wadaka suke da naira, don ta samo musu kud'i.�
Yau Umma ta tashi da murna, za'a kawo kayan yarta, nan ta aika ma yan uwanta. Safiya har zata fita, ta fasa don kawai taga mai za'a kawo, Ayshat sun yi cake da mai kyau, tare da sayan, juice sua ajiye.
Da yamma kusan k'arfe biyar, yan kawo kaya sukayi. Inna sai zuba ido suke, masu kawo kaya, suka shigo da akwati guda 2, Inna tana jiran, taga ko za'a karo wasu, amma shiru. Bayan sun gaisa, akayi addu'a tukun aka fara bud'e kaya. Ana d'agawa sun kirgawa, turmi goma da riga da sket ya mata, mai su Inna zasu in banda dariya, har suna hawaye, Umma ko ko ajikinta, don su albarkan aure suke so. Inna cikin wulakanci, ta kali Umma tasake kwashewa da dariya, tana nuna su da yatsa.
Friday, 24 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI PAGE 46-50
MOTAR KWADAYI PAGE 46-50
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment