MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
7
Hafsatu kam batayi murna ba don batado hakaba, amina tayita rainon cikinta har takai wata tara, inna hafsatu tasa shi yasayi kayan haihuwa kadan san'nan ya saya ma safiya na fitar suna.
Ranan jumma da daddare na kuda ya taso ma amina, tarasa ya zatayi da kyar ta rarrafa take kofar dakin hafsatu tana dukar kofar, malam ya taso zai bude tace bari ta bude ko da ta bude amina ta gani cikin daga murya tace ke lfy kike tashin mutane da daren haka, sai da ta ciza labbe kafin tace marata ke ciwo ina tsammanin na kudane, mtss taja zaki ta mayar da kofar ta rufe, malam ya ji abunda sukayi da kyar ya roki hafsat akan sukaita asibiti kar ta mutu, "azuciyar ta ko cea take ae da ta mutun da sai na fi kowa farinciki" da kyar ta barshi ya kaita asibiti, suna zuwa ba a dau lokaciba ta haifo yarta kyayawa tubarkala, sai wacce ta gani, ko da suka dawo gd safe yan'uwanta suka zo nan aka bar babanta ita tazauna mata ajiki, haka sukayi kwana shida ana gobe suna malam ya sayo katon rago nan rikici ya tashi inna hafsatu tace ita nata akuya aka yanka dan haka ba za'a yanka ma amina rago riki sukayi har saida yamata alkawarin zai bata kudi ta hakura, ranan suna yar taci sunan Ayshatu sunan mahaifiyar malam, yan'uwan amina sunyi iya kokarinsu, sun mata Kaya ita da babynta masu kyau.
Kwanaki sun tashi wata ya shude, shekara sun wuce, haka rayuwan gd ya kasance, yara kuwa sunyi wayo sosai, sun girma, duk wanda yazo gd kuwa sai ya gane irin ban2ci ake nuna ma amina da yarta, ga hafsatu ta kalamae malam da asiri bai isa ya ja da maganarta ba, sai abunda ta tsara, wani lokacin in tana masa masifa sai dai ya sukuyar da kansa kasa yana jinta, intagama ya bata hakuri, abun gwanin tausayi.
.........Na........
Rash Kardam
Friday, 24 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI PAGE 7
MOTAR KWADAYI PAGE 7
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment