MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
3
Safiya ko tana fita, na hango wata katuwar mota dan nesa da gidansu, wanda garun gidan ya tsufa wani gun ma har ya zube, sai wani yauki takeyi tana karairaya kamar bazata taka kasa ba, bakin nan yaci wani uban janbaki 24hrs, gsky ba laifi safiya tana da kyau, shi yasa yake rudinta take wan'nan rayuwan,( yan mata ina kira gareku da babban murya, kar kuga Allah ya hore muku kyau, ya rudeku ya kaiku ga wata rayuwan da bata da amfani, rayuwa mai cike da nadama acikinta, kusani duk wanda ya hau "MOTAR KWADAYI" zai sauka, tashar wulakanci, Allah ya kyauta, ya Allah kabamu ikon tsare mutuncin mu da kimar mu, dana iyayenmu, Ameen).
Ta isa gurin motar nan ta bude kofar ta shiga,ko da na kali na cikin motar matashine baki ne sosai, yana da dan kauri, baya da tsayi sosai, bai wani haduba, in ka kalle shi ka ganta kasan kudinsa tabi, don basu dace ba, Safsey yau kin so ki bata lokaci, cikin yanga da karairaya tace, sorry Mubson na dan tsaya wani abune, yace, kai ya kada don ya san halinta yana cewa zai nuna fushi zata fita a motar, motar ya ja suka bar unguwan.
Malam Muhammadu da ke nesa yana kallon yarsan, kai ya kada zuciyarsa cike da bakinciki amma bai isa ya tanka ba uwarta zata mishi ba dadi, kwalla ne ya cika idonsa, "mun tausaya masa.
.............Na.........
Rash Kardam
Friday, 24 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI PAGE 3
MOTAR KWADAYI PAGE 3
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment