New Post

Tuesday, 7 February 2017

MAYAUDARA PAGE-30-35

[27/5/6:47am]

??RASH KARDAM????
               &
??SADEEY S ADAM??
            WITH
????BEEBAH LUV????

  ????????????????
          MA'YAUDARA
     ????????????

           3?0??3?5?

Futha tace"ma had'u gobe, don na san shawaranki, bana arziki bane, kedai sai muce Allah ya sa ki gane. Teemah tana murmushi ta dawo cikin gida, aikin da zatayi wa Mama ta mata, tukun ta kwanta ta huta, sai Sallah azahar ta tashi.

    Bayan tayi sallah abinci taci, ta watsa ruwa, batayi make-up sosai ba, kasancewan ba inda zataje, kalo ta kuna tashar Zee Cenima, sun saka film d'in AAKASH VANI, kalo take cikin kwanciyar hankali, da alama tana jin dad'in film di'n.

      Wayarta ne tayi k'ara, ko da ta d'ago wayar sunan Khaleel tagani, saida ta saki lallausan murmushi, cikin yan seconds ta canza muryanta, wayar ta kara, a kunnenta, tare da fad'in, "Hello My Luv, ya kake fatan kayini lafiya".

       Daga d'aya bangaren yace"Babyna ya kk?.
"Zuciyata tana cikin mararin ganinki, dukan gab'ob'in jikina sun dawo tamkar basa aiki, sabida rashin ganinki, Teema autar mata, Teema kifi d'aya acikin rafi.
"Kece farin cikina abar qauna ta, ya k'arasa maganar yana wani munafikin murmushi, wanda zamu iya cewa na YAUDARA ne.

        Teema ko kanta taji, ya mata girma, tun da yafara maganan sai juya ido take, daga alamar kalaman sunyi tasiri acikin zuciyarta.
Teemah cikin yanga da salon YAUDARA tace"lafiyalau abin alfaharina, kaine annurin zuciyata, duk lokacin da, ido na suka kaleka, na kan fad'a wani yanayi.

     Khalid yace" Baby d'an ajima zanzo, naganki, zuciyata ta kasa jure rashinki kusa dani, Teema sai da tayi fari da ido, tace"ina jiran isowarka,  daga nan hira sukayitayi mai cike da kalaman qauna aciki.

          Da daddare Khalida ya iso, wayar Teema ya kira, sai gata ta fito cikin wasu matsasun riga da sket na atamfa sun kamata, ko da muka kali gaban rigan yana da zip, d'inkin sun mata kyau sosai, cikin takun yanga ta bud'e qofar motar tashiga, sanyin AC motar ya had'u da kashin turarensu, ya bada wani sassayan kamshi, Khalid cikin salon YAUDARA ya zuba ma k'irjinta ido, wayarsa ya kunna ya haska fuskanta, yace"Teema duk likacin danake tare da ke, nakanji qaunarki na k'ara k'aruwa fiye da zatonki, kalaman YAUDARA ya ringa mata, a hankali ya fara mata sana'ar sa, sai da ya shafeta son ransa, ya tsotsi kirjinta, har daida tasoma jin zafi.

      Yace"Beeb a ko da yaushe in muna tare gani nake, kamar ba wata mace a duniya sai ke, ki shirya gobe zamu fita outing, zamu zaga gari, cike da murna tace"Allah ya kaimu. Sai da suka gama iya shegensu, kafin ya mata sallama, ya tafi.

        Da safe Teema ta shirya cikin kananan kaya, sun kama jikinta, tasamu Mama tace"zata makaranta akwai Assignment d'in da lecturer su, ya bada zataje tayi. Mama ta mata addu'a da fatan a dawo lafiya, Teema ta d'auko katon hijab tasaka, tafita.

     Wayar Khaleed ta kira wayarta, tafad'a masa inda take, yazo ya d'auketa, sai da suka zaga gari, ya mata sayya, tukun ya jasu a mota, sai wani lafiyayayen hotel, daman ya gama shirya komai, Teema bata wani nuna damuwarta ba, nan suka shiga, d'aki mai number 20 suka shiga, suna zuwa ya gwada mata kujera ta zauna, shima ya zauna kusa da ita, hannusa d'aya yasaka ya janyota jikinsa, a hankali ya soma wasa da sassan jikinta, itama tana mayar masa da martani.

      Cikin kunnen ta ya rad'a mata" duk lokacin danake tare dake bana iya control d'in kaina, bai jira amsarta ba ya d'agata cak, sai kan gado, nan ya fara tsotsan bakinta kamar ya samu lollipop, a hankali ya gan-garo kan twins d'inta, wasa yasomayi dasu, sai da ya tabbatar ta kamu  bazata iya hanashi kanta ba,

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts