[29/5/3:30pm.]
💖BEEBAHLUV 💖💖
&
🎋SADEEY S ADAM🎋
WITH
🌲RASH KARDAM 🌲🌲
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
MA'YAUDARAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
3⃣5⃣➡4⃣0⃣
Khalid no no pls karkayi dis virgining dina pls Khalid don Allah kayi hakuri ka bari,, ina ay bai ma san abinda take cewa ba hankalin shi ya tashi, sai nishi yake kamar zaki,, ita kuwa cizo ne, ya kushi ne, duk babu wanda batai ba duk don ta kwace kanta amman ina yafi karfinta sai dai hakuri,,, sai da ya gamsu tukun sannan ya kyaleta ya koma gefe yana huci, ita kuwa kuka take sosai, tayi nadamar biyo shi, yanxu gashi ya lalata mata rayuwa, ya cuce ta, duk sai taji ta tsane shi.
Sai da ya huta sannan ya shiga toilet yayi wanka sannan ya fito, ya same ta anan inda ya barta tana ta kuka.
Ya hawo kan gadon haba babyna kiyi hakuri, kinji whl nima ba laifina bane babu yanda zanyi ne, bazan iya controlling kaina bane pls, ya taba ta tayi saurin doke hannun shi, tashi kije kiyi wanka toh kizo muyi magana, sai da ta yi kukan me isarta sannan ta tashi ya shiga wankan.
Shi kuwa yana zaune yana smiling din jin dadi, yana ta murnar yau ya samu abinda yake so, ai yanzu ma fara don kuwa teemah akwai sweet. Zai ringa lallabata tunda yaga lashe money ce, zai ci gaba da hure mata kunne da kudi ya ringa samun abinda yake so. Wooow yayi wani tsalle akan gadon, sai kuma ya tuna karta ji shi, sai ya nitsu yayi fuskar tausayi, bari ta fito ya lallabata ai daman ya saba yima mata haka, wanda suka fita gardama ma yayi dasu bare ita.
Tana fitowa yazo har bakin toilet din ya dauketa sai kan gadon, ya zaunar da ita, haba babyna, har yanzu fishi kike dani? Pls 4give me kinji bazan karaba insha Allahu, ya kama kunnen shi yana bata hkr duk ya marairaice, har da kukan karyan shi, nan dai ya samu har ta yarda, yayi mata alkawarin duk abinda take so ta gaya masa zai bata.
Nan dai taji sanyi a ranta don kuwa sai tayi tunanin abinda zata ce tana so,, tace komai fa kace? Yace ehh ai kinfi karfin komai a wurina indai ina da hali zan baki,, oya tell me dear.
Tayi fari da ido tace mota nike so my dear,, ok karki damu zan siya miki soon, tayi wani tsallen farin ciki game da hugging nashi,, tana hamdala a ranta,.
Shi kuwa a zuciyar shi yace sakarai indai zaki na bani abinda nike bukata ai shikenan,, motar banza nawa na bayar kafin kee, yayi murmushin yaudarah.
Sai yammah likis ya maida ita gida,, ya wuce shima.
Rufaida bata tashi farkawa ba sai karfe 10:30pm a lokacin duk suna parlor suna hira, sai dai mum na aiken su hidaya suna ganowa Kota tashi,, last zuwan da tayi ne taga tana motsa hannunta da kafarta a lokacin ne tayi saurin zuwa ta fado masu. Ai kuwa har rige rige suke don zuwa dakin.
Mum tayi saurin karasawa sannu yarnan,, yawwa tace tare da kallon su daya bayan daya,, ya sunan ki? Tace Rufaidah sannu kinji maza tashi kije kiyi wanka kizo kici abinci, sai ki fadi number yan gidan ku,, mu kira su kar suji shiru baki koma ba gida ba,, tace toh.
Sai a lokacin ta tuna maiya faru da ita, tasan dai taji karar mota amman daga nan bata kuma sanin maiya faru da ita ba sai yanzu. Tashi tayi ta dingisa hidaya ta raka ta, ta nuna mata toilet din.
Bayan ta fito ne suka bata doguwar riga ta sanya, sannan suka nufi parlour inda su mum da farouk suke. Taci abinci sosai kuwa saboda tsabar yunwar da take ji, sannan mum tace yawwa rufaida akwai number din babanki ko mamanki da kika rike mu kira su, kota wani dan gidanku? Sai lokacin ta fara hawaye menene kike kuka me akai miki?
Ta gyara zama babu abinda kukai mun mama, toh meya saki kuka? Ta taso har inda take ya dafa kafadar ta tace share hawayenki ki gayan meya saki kuka,, tace toh.
Ta gyara zama tace ni marainiya ce babana da mamana da kishiyar mamana da kanne na biyu duk sun rasu,, sakamakon hadarin mota da sukai a hanyar su ta dawowa daga katsina sunje ganin gida.
Innalillahi wa Inna ilaihir raji' un, kowa na wurin yake fada, Allah Akbar Allah yaji kansu yayi masu rahama, ya kyautata namu zuwan,, Amin, farouk ne yace yaushe ne akai hadarin kardai ace ke yar gidan Alh Macciddo Gwani ce,, don naji kince da matan sa biyu da yaya biyu,, shima kuma haka akai sanarwar rasuwar su daga hanyar su ta dawowa daga katsina ne abun ya faru,,, ta share hawayen ta tace ehhh nice Allah sarki ai an dade ana sanarwar rasuwar bayin Allahn nan Allah yayi masu rahama Amin.
Sai da suka bari tayi kuka me isarta sannan tayi shiru,, mum tace yanzu toh a hannun wa kike da zama? Tace yayata Aunty farha,, baki da number dinta ita sai mu kira ta? Tace bata rike aka ba kuma wayar dake hannunta ta kwace a jiyan,, ayya toh in Allah ya kaimu gobe sai mu kaiki har gida muyi masu bayanin abinda ya faru.
Rufaida kuka ta fara tana cewa don Allah kar su maida ita whl bata son zama tare da aunty farha muguwa ce,, ita dai kawai su bari ta tafi basai sun kaita ba zata tafi ita ba zata koma gidan ba. Toh ina zaki in baki koma gidan ba? Tace ita dai zata tafi kawai ta shiga dunia subhanallahi haba Rufaidah da hankalin ki da komai kike wannan maganar, me yay zafi haka, wace irin azaba take gana miki haka, ba kince yayarki bace? Ehh baban mu daya da ita, toh yanzu maza tashi kuje ku kwanta gobe da safe sai ki bamu labarin ki kinji, tace toh.
Nan suka tashi ita dasu hidaya suka wuce daki, ya rage daga mum sai farouk, mum tace whl yarinyar tausayi take bani, Allah dai ya kaimu goben muji labarin nata,, farouk ne yay magana daman ke haka kike mum saurin yarda da mutum, in kuma karya take fa, haba farouk bakyau whl zargi baida kyau.
Maza tashi kaima kaje ka kwanta, sai da safe mayi maganar yace toh Allah ya kaimu mum..
Urs...
🎋S💖B🌲R
[truncated by WhatsApp]
0 comments:
Post a Comment