New Post

Tuesday, 7 February 2017

MAYAUDARA PAGE-11-15

[20/5/8:10am.]

🌲RASH KARDAM🌲
                &
💖BEEBAH LUV💖
          WITH
🎋SADEEY S ADAM🎋

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
        MA' YAUDARAH...
     🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

1⃣1⃣➡1⃣5⃣

D following day-k'arfe hud'u yayi parking motarsa a k'ofar gidansu teemah,sannan yayi mata waya ba b'ata lkci ta fito tazo gurinsa suka sha hira ta burge shi sosai sbda yarinyar she's frndly yasan yayi dacen mata dan kuwa ta yi masa barkwanci sannan tanada saurin sabo

Soyayyar teemah da Areef a kullun increasing take dan kuwa duk Wanda ke tare da Areef yasan teemah,hka duk Wanda ke tare da teemah yasan Areef...

Tana wankar sa sosai dan kuwa babu abinda zata tambaya yak'i bata,hkan ne yasa duk lkcin da zaixo gurinta Sai ta tatsashi fiye da 50k

Ko ita takan fad'a tace a cikin samarinta babu Wanda yake kashe mata kud'i kamar Areef,tasan duk wacce ta Aure shi tayi sa'ar miji,, Futha takan bata shawara mexai hana ta aureshi tunda tasan haka,Sai tace a'a ita bata shirya yin Aure ba,sbda bata shirya renon "Yaya ba,
Tun Futha na naci har ta xubawa k'awar tata ido..

Yau da gobe kayan Allah,wata rana sunje Park ita da Areef kamar yadda ya zame musu al'ada duk ranar Sunday Sai sunje Galaxy Park,to yau ma hakan ta kasance...

Suna zaune suna hira tare da shan icecream take tambayarsa "dear yaushe zaka kaini na gaida mum d'inka"?, yayi murmushi sannan yace "Sai an d'aura Auren mu", ta b'ata rai "kenan bazaka kaini su sanni na sansu ba Sai ranar da aka d'aura mana Aure"?, "eh hkan yafi dacewa ga duk wata d'iyar kirki,kada ki Manta sun sanki a photo sannan kuna waya kin Manta ne? Kuma su Hafsy ma nason ganinki xan kawo miki su har gida", cike da jin haushi ta kalleshi "kenan ni ba d'iyar mutunci bace?dan nace ka kaini na gaida mum d'inka?",smiling yayi sannan yace "idan dake ba d'iyar mutunci bace da bazan xo gidanku ba,bare har nace Ina sonki,sbda haka banason kina wannan tunanin ma...
Hararar sa tayi sannan ta d'auki handbag d'inta tabar gun,yana ta kirata amma Ina tayi zuciya...

A k'ofar Park d'in ta tsaya Tana jiran d'an napep...
Tana nan tsaye wata zuk'ek'iyar mota tayi parking a gabanta sannan aka zage glass d'in motar "yam mata ya Kika tsaya ke kad'ai anan ga yamma tayi kuma Naga kin b'ata rai" hmmm tace tare da juya kai gefe...

Da k'yar ta yarda ta shiga motar suka tafi,dama tanason shiga kawai d'an jan aji ne tayi dan kar ya rainata..

Suna tafiya suna hira tuni ta ware (karku Manta dama kunsan makira ce ta iya yaudarar samari) Saida suka tsaya a Wani shopping mall yayi mata siyayyar kayan mak'u lashi sannan suka wuce gida...

Anan ta ruk'a tunanin dama saboda su had'u da wannan guy d'in sukayi fad'a da Areef, hmmm dama ta dad'e da Areef so take ta canxa shi tun kafin sonshi yayi nisa a ranta...

Aliyu Hydar shine new catch d'in teemah soyayya suke sosai Tana mugun yaudarar sa,Areef kuwa ya kasa hak'ura da teema kullun yana kiranta a waya but bata picking sannan yana yawan xuwa gidansu amma bata fitowa saidai ya gaji da zama ya tafi....

Ya rasa kanta,ya rasa dalilin fushin nata so yake su had'u yace xai kaita gun mamansu ko ta huce ta daina Yi masa fushi  amma inaaa tak'i yarda su had'u ma..

             *************

Areef ne zaune a falon Sa ya rasa meke mai dad'i gaba d'aya duniyar tayi masa xafi,to meye dalilin dayasa teemah zata yi fushi dashi bayan tasan duk duniya baya da kamarta,bara ya k'ara jarrabawa ya gani,,key d'in car d'insa ya d'auka sannan ya fita...

A main falo yaci karo da mum nasu tare da sisters d'insa,yad'an had'e rai ganin mak'iyiyarsa a zaune kusa dasu
Ita kam tunda ya fito ta sadda kai saboda tsananin tsoronsa,dan yayi Mata warning in yana zaune a falo to karta xauna saboda tun ranar da aka mak'ala mai ita yaji ya tsaneta gata ba wat wayayyiya ba a ganinsa..

Areef dawo dama inason ganinka,zama yayi kan kujera tare da b'ata rai,tashi tayi zata bar falon mum tayi Mata Magana, "dawo Hamida ai maganar takuce gaba d'aya......

Cikin sanyin murya irin Tata ta amsa da "to mum" sannan ta dawo ta xauna kusa da Hafsy.

Ku biyomu dan Jin yadda xata kasance.

Urs...🎋S💖B🌲R
(Triple Writer's)📝

[Truncated by Whatsapp].

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts