New Post

Tuesday, 7 February 2017

MAYAUDARA PAGE-3

[8/5/2:19pm]

🌲RASH KARDAM🌲🌲
               &
🎋SADEEY S ADAM🎋
            WITH
💖💖BEEBAH LUV💖💖

  🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
        YAUDARA
     🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Pg0⃣3⃣

Sunyi hira sosai da Futha, can Teemaluff Tace"ke yar gari, tsaya muga miye a cikin laidan nan da ya kawo, suka zazzage kayan ciki, Riga da skirt ne, masu 'kyan gaske, sai dogayen riguna, masu duwatsu, ajiki, sunji ado sosai, sai wasu takalma da turaruka masu kyan gaske designers.

Shewa sukayi tare da tafawa Futha Tace"Teema kinyi wuta fa, Teema ta rausaya idonta, tare da juyasu, hmm ke ae bamuyi komai ba. Yanzu nafara  wankan garori. Futha ta kaleta Tace"Allah yasa ki gane ki dawo hanya.

Dariya sukayi dukansu, sai dab magriba Futha tayi shirin tafiya, Teema ta d'eba mata, turare da su powder, da su lip gloss, masu kyau ta bata. Sai da tayi make-up kafin ta rako Futha, tafiya takeyi, kamar bazata taka kasa ba, tana karairaya, wanda duk d'a namiji in ya ganta, sai ya kyasa.

Sun fito bakin titi, suna jiran mai Napep ke nan, wata katuwar jeep ce tazo wucewa, har ya tafi ya dawo, dai-dai inda suke ya rage glass d'in motarsa, yana kalon Teema da ke kwar-kwasa, tana juyi tamkar sarauniyar kyau. Cikin sanyin murya Yace"Hajiya ya kk? Ina zuwa haka?.

Sai da ta rausaya ido ta jujjuya jiki, ta bud'e baki, ta fara magana cikin salon YAUDARA da kisisina irin na wayyayun mata, kawar da fiskanta gefe tayi, kafin Tace"k'awata ce mai tafiyar, shikam baki yasake yana kalonta, don ta matukar tafiya da tunaninsa. "Ok! To kefa? Sai da ta d'anyi fari da ido, Tace" tazo gaidani ne, na mata rakiya.

Futha da ke gefe, saki baki tana kalon ikon Allah. Teema lokaci d'aya, ta sauya salo, kamar ita bace suka fito tare ba, a zuciyarta, Tace"eh! Tabbas Teema ta 'kware taci sunanta Teema lurv.

Mai mota ya kali Teema Yace" Hajiya zan iya samun phone number ki? Sai da ta fari da ido, cikin da barata boye babban wayarta, ta ciro 'karaman ta mika masa, yana karba ya juya wayar a hannunsa,Yace" kina babban Yarinsa kamar ki ace wannan
ne wayarki?. Wani murmushin YAUDARA Tace"ya zanyi wayar tawa kenan, tana kwarkwasa.

Kansa ya gir-giza, Yace" dole na san abinyi, kamarki ace kina rike wannan wayar, ba girmaki bane. Murmushi ta masa, Tace" Ranka shidad'e ayi haka?.

Murmushi ya mayar mata, "karki damu ae kinfi haka a gurina. Futha da ta tsaya tana kalo, Yace" ko zan sauke k'awar taki a gida, "ok! ba matsala da ka kyauta. Da 'kyar Futha ta, tashiga motarsa ya kaita gida.

Wa she gari da yamma, "Khalid ne ya wayar Teema, ya sanar mata yana zuwa, yau da daddare. Cike da murna da rawan kai, ta shirya, cikin kayan da Haiydar ya kawo mata, riga da wando tayi kyau sosai, tayi zaman jiran zuwansa.

Sai da karfe ta'kwas da rabi ya iso k'ofar gidandu Teema cikin motarsa mai glass baki. Wayarta ya kira ya saida mata, yana 'kofar gida, Tace" gani fitowa My Sweet Heart.

Sai da ta 'kara yin 'kwaliya kafin ta fito, cikin yanga da kwar-kwasa, Khalid tun daga nesa, ya zuba ma 'kirjinta ido, wanda suke tsatsaye kamar biro, fiskanta nan ya sha make-up. Har ta k'araso gurin bai san ta iso ba, sai da ta zo dai-dai fiskansa, ta hura masa iska, wani sassayan ajiyar zuciya ya saki, tare da bud'e mata 'kofar motar ta shiga ya zagaya shima ya shiga.

Zama yayi, ya k'ura mata ido, tare da sunkuyo da fuskan sa dab nata, yayi 'kasa da murya Yace"Beb kinyi kyau sosai, har kinfi kulum. Rausayar da da ido tayi Tace"nagode amma kafi ni kyau. Haccinta ya lakace, Beb baki da dama fa.murmushi tayi mai k'ayatarwa.

Hannuta ya kalla, ya sha lale, Yace" Teema inga hannu ki?, 'boye hannu tayi, ni bazaka gani ba. Haka kika ce ko? Ni kuma yau sai na gani. Ta
'boye hannu tayi, yayi ya gani ya kasa, ya kaleta Yace"dole na miki hukunci tunda kika hanani gani, kafin tace komai, sai ji tayi ya gantsara mata cizon wasa a kunneta.

'Kara tayi irin na shagwab'a, ta murgud'a masa baki, lah! lah!, lalle yau kin tsokanoni, sai nayi maganin bakin, da kike murgud'awan, kama hab'arta yayi, yasoma shan janbakin, har sai da ya shanye duka, ya riko hannunta, mai da numfashi suka rinka yi, hirarsu da Khalid yawanci shafe-shafe ne saida suka gaji dan kansu, yari ko hannuta don ya mata rakiya.

Wayar ta ne  tasoma k'ara, sunan Areef ta gani, sai da ta faki, idon Khalid taga baya kalonta, da sauri tasaka wayar a silent, don yanzu Areef baya gabanta, ta gama da shi.

Duk ta shagwab'e masa a jikinsa, sai shafa ta yakeyi, yana zuwa kan k'irjinta ya kira sunanta a hankali, Teema!, ta amsa a kasalance, Yace"ina son nan gun, k'irjita a shafa, yana birgeni sosai.

murmushi tayi Tace" Allah ko? Ya gyad'a mata kai alamar eh!.(Yan matan Zamani, mafi yawanci yanzu irin soyayyan da kukeyi kenan, na tab'e tab'e, kusani namiji yana gama latsaki, daga lokacin darajanki, ya ragu a gunsa. Ina mai shawartan ku, da ku kiyaye, guys abunda suke so kenan, ba soyayyan gaskiya, suke maki ba).

                    Urs...
        🎋S💖B🌲R.
           (Triple Writer's).

[[truncated by WhatsApp]

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts