New Post

Tuesday, 7 February 2017

MAYAUDARA PAGE-4-6

[10/5/4:30pm.]

🎋SADEEY S ADAM🎋
                  &
🌲RASH KARDAM🌲
              WITH
💖BEEBAH LUV💖

   
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
          YAUDARAH
   🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
            04~06

        Haka hirar Khalid da teemah ta kasance, ya gama shafeta sosai har sai da ya gaji,, dazai tafi ne yace ta rufe idon ta bayan ta rufe ne yayi kissing din ta, sannan ya miko mata abu a Leda, sannan ya ce ta bude,,
          Wooow me zata gani, wata arniyar phone ce iPhone 6x, wayyo dadi kashe teemah, tayi hugging dinsa tana godia,, ah haba ai kinfi haka beb, kar kiji komai ai indai nine u deserve more than that,, saboda haka duk abinda kike so u r free to ask me, kinji my dear,,,
     Hmmmm ita kuwa a ranta sai murna take kut ai ka shiga uku Khalid, tunda kayi kuskuren cewa in tambayeka duk abinda nake so, ai sai na wanke ka sosai, kai harda so so da sabulu ma,, muje zuwa dai ai ka shigo hannu..
   
      Beb yaushe za muje outing ne?? Duk sanda ka shirya sweetie, tohm zansa mana rana soon ok Allah ya kaimu,, haka dai har karfe 9:30 yace bari ya tafi yaga dare yayi tohm sweetie, sai yaushe kenan? Ai zamuyi waya niko gobe ma kika ce na dawo zan dawo ai,,, ta shige gida shima ya tafi..

        Areef kam abin dunia ya ishe shi,, kullum sai kara kaunar teemah yake har yanzu ya kasa gano laifin ta,,, gida tunani office tunani duk shi kadai,,
      Waya kam baya gajia da yi mata, yau ma kamar kullum yayi dialing number din ta,,, yau kam anci sa a ta daga,, hello my darling ya kake,, shi kuwa kamar an mishi albishir da gidan aljannah sai washe baki yake,, haba sweerie me yay zafi haka yau kwana nawa ina kiranki kinki picking why?? Ta rausaya ido kamar yana ganinta,, wayyo darling kayi hakuri kaji,, banda lfy ne kwana biyu, amman naji sauki shi yasa bana daukan waya,, haba nidai daman nayi wannan tunanin,, har ciwon yayi serouse haka baki iya daukan waya?  Ehh tace a takaice,,, ya jikin toh hpe kinji sauki sosai, ah!! Alhamdulillah naji sauki, yaushe zanzo yanxu,, ehh toh, yau dai zamu je kaduna kakata bata da lfy zamu je duba ta, sai dai in mun dawo,, kwana nawa zaku yi? Gaskia ban sani ba.
     
          Toh amman fa kuka dade gaskia zaki ganni a kd, don nayi missing dinki a lot,, ok nima nayi missing dinka,, bama xamu dade ba karka damu, su ka ajiye wayar,, mtswww kaji dashi, kai ala dole aure na kake son yi,, ko an gaya maka ni yanzu na shirya yin aure ne, ai sai na wanke garori son raina sannan zanyi auren...
   
        Hhhhh lallai teemah kinyi kuskure,,, ba ki san cewa in damar ki ta wuce ba shikenan,, shi yasa daka samu dama , toh whl kayi amfani da ita, kar kuma ta wuce ka/ki,, ki dawo neman ta ido rufe, hattara dai yan uwa.

         Ahmad ne zaune shida abokan sa, suna ta hira ana ta shewa da daria,, wancan na zagin budurwar shi wani kuma  na yabon ta,,,
    
       Fu'ad ne yace kai ai whl naku wasa ne guys,, duk cikin ku akwai wanda yake da yan matan da suka wuce uku ko hudu a nan??  banda Ahmad da keda su barkatai,, haba malam Ja can, yo ai yanzu sai da hakan ai gwara ka tara su, tunda gasu nan kamar janfa a jos, sai wadda ka za6a,, cewar sadiq kenan.
    
       Sai IBB yace hmm whl kuyi a hankali babu kyau abinda kuke yi,, yaudarah bata da kyau, kuma whl (kaamaataa diinuu tuudaan) duk abinda kayi sai anyi maka,, kai dallah tafi can!! wai kai ala dole ga na Allah ko?
   
         Toh bari kaji mu son yan mata yanzu muka fara shi,, ita YAUDARAR da kake cewa ita  ma yanzu muka fara,, zamani riga shi ne ya kawo mu,, kuma whl sai mun saka ta,, in ya wuce mu cire mu wullar da ita.
      
          Hmmm toh Allah ya shirya mun ku, yasa ku gane gaskia amin alaramma.

        Ya amadi ina wannan sumayyar kuwa,,, wadda ka kai kudinta, da iyayen bogi, ya kuka karshe ne?? Hhahahah ai tuni na yarda kwallon mangwaro na huta da kuda,,,, haba abokina ai na sumayya nafila ne, ka manta na munay da har sai da na kai lefe, amman na arce,, gaskia abokina ka kware a fannin yaudarah,,, ya kamata a baka award,, heheh ai tukunna ma yanzu na fara,,,

          Ni dai bazan kai kudi ba amman fa zan nuna ina sonki tsakani da Allah dakin mun zancen aure zan arce in barki,, ba zaki kara gani na ba,, inji cewar sadiq...

      Fu' ad ya amsa,, kai nifa har gida naje na nunawa jeeddah, nace ina gamawa za ai bikin mu kuma ta yarda.. ai nima akwai sababbi da nayi kwanan nan baku san su ba,,,

      IBB ne yace su ma matan da laifin su whl,, da suke biye muku,, har kuke yaudarar su,, Allah ya hada ku da masu yaudarar naku kuma, kuji in da dadi,, yan is kawai, daria sukai sosai game da tafawa, ai mukam munci dubu sai ceto,, karya kuke whl kuma baku fi karfin a yaudare kun ba,, muje zuwa dai Allah ya shirya ku,,, amin suka ce daga nan kowa ya watse.

        Futha ce zaune a gidan su tayi wanka tana jiran teemah,, zasu kaiwa Matar Soja ziyara su biyar,, sun dade basu hadu ba, don tunda akai bikin ta suka kai Amarya basu kara zuwa ba,, tana ta jiranta duk ta kagu don kuwa ta tsani jira a rayuwar ta,, ta dauki waya tayi kiranta,, haba teemah yanzu tun dazun nike jiranki amman kin shanya ni har na bushe, kinsan fa ance 12:00 zamu hadu acan gashi yanzu har 1:00 saura,,, gani nan yanzu zaki ganni,, na gama komai kwalliya kawai nike,,  mtsssw ai daman nasan shegiyar kwalliyar nan taki kike yi ta gado,, dallah malama kiyi sauri,, in kuma ba haka ba whl in tafi in barki ma hadu acan.

     Haba ai whl sai dai ki tafin don kuwa sai nayi kwalliya, ta gani ta fada ai sai da kwalliyar yarinya,, Aw haka kika ce in tafin ko,, nace gani nan ina kwalliya ko!! haba! kedai zauna daga farar powder sai lip gloss shi yasa baki da wani saurayin arziki sai guda daya wannan nacec cen da ko motar arziki baya da ita,,, kema kuma kin nace masa,, ke kika sani, ehh naji din, haka nike son abina keda kike da masu motar arzikin  ki jika su ki shanye,, kuma in kika wuce daya da rabi sai dai ki zo kiga na tafi. don whl ko waya bazan miki ba, naji gani nan masifaffiya.

       Tana gama kwalliyar a daidai lokacin wayar khalid ta shigo,,  ya beb gani nazo fito mu tafi,, toh gani nan,, ta fito ta shiga dakin ummanta,,, umma mun tafi, a ah ina futhar, ai ni zan biya mata kinga ita  ce a gaba ni kuma ina baya,, ok to sai kun dawo a gaida Amaryar,, har ta tafi ta kirata, zo nan! a kula dakai dai,, banda ballagazanci, da yawan kula samari a hanya ba mutuncin ki ba ne, kina jina ko?? Toh umma zan kiyaye,  Allah ya tsare..

       Tafia take kamar baza ta taka kasa ba,, shi kuwa duk ta ruda shi,,,  daman zata yarda suje Sudan huta a hotel kafun su tafi,,,, ai kuwa tana shiga ya nemi hakan,,, haba sweetheart kasan fa na gaya maka jirana suke,, kuma gaskia bana zuwa hotel,, fitinar tawa bata kai nan ba..
     
     Ok sorry my dear nima wasa nike miki,, gwada kidai kawai nayi, yayi mata kiss a kumatu,, suka tafi.....

   Hmmm kunji sarkin karya...

             Urs...
     🎋S💖B🌲R
    (Triple Writer's).

[truncated by WhatsApp]

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts